❝Imɑm Shɑfi'i yɑ ce: "Zinɑ bɑshi ce, 'yɑ'yɑ mɑtɑ ke biyɑ. Idɑn kɑ biyɑ dirhɑmi dubu kɑ yi dɑ 'yɑr wɑni to kɑi sɑi ɑn yi dɑ 'yɑrkɑ kyɑutɑ.❞
بسم الله الرحمن الرحيم
"Assalama alaikum, salama alaikum mutanen gidan nan ba kwa amsa sallama ne? Ko babu kowa a gidan ne?"
Mai yin sallamar ta ɗan numfasa ta ji ko za a amsa mata, amma dai shiru. Sai ta matsa ta ci gaba da rafka sallama,
"Salama alaikum, salama alaikum, ikon Allah! Wataƙila dai babu kowa a. . .
Ma sha Allah. Lallai wannan labari na cike da darusa. Allah ya ƙara basira.