Skip to content

Tana tsaye tana danna wa honey'nta kira har suka zagayo suka dawo, amma wayar tak'i shiga. BASARAKE ya tsaya da motar a bakin titin yana jiran ta k'araso, a hankali ta tako har zuwa wurin idanuwanta a kan wayar ta shiga motar, ba shiri ta zabga tsaki saboda jin haushin rashin samun honey'n da ba ta yi ba, tsakin da ta yi ya sa dukansu suka waiwayo suka kalle ta, Basarake ya janye idon shi daga kanta ya fara tafiya cikin k'warewa. Munara ta d'aga murya cike d jin haushin rashin samun wayarsa da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.