Skip to content

Dole ya danne zuciyar sa ya koma cikin gidan domin kuwa rashin komawar babbar matsala ce a gareshi. Da sallama ya shiga gabansa na faɗuwa, zuciyar sa na raya masa abubuwan da bai ma san adadi su ba, babban abun da ya ke tsoro bai wuce Haura ta tona masa asiri ba, kuma ya lura yarinyar bata da hankali sam-sam, kanta rawa yake yi. Hauran ce ta amsa sallamar sai ya kasa ɗaga kai ya kallesu dalilin ganin Nadiya a gurin. Kasa tafiya yayi sai kawai ya samu guri ya zauna domin so yake yaji wacce irin hira. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.