Skip to content

Amera na faɗa ta shige gida ta bar shi tsaya. Adam ya cika da mamaki, to me take nufi, basa tare da Haura ko yaya! Kaman ya shiga cikin gidan da kansa amma ya fasa. Ya na tsaye sai ga wani yaro yazo zai wuce, ya tsayar da shi ya ce "Shiga gidan nan ka ce Adam ya ce wai Haura ta zo" ya faɗa ya na tura yaron. A fili ya ke faɗin "Wallhi duk abun da Amera take nema dani zata samu, ba dai gidansu tazo ba, zata nuna masa cewar ta na da gida. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.