Skip to content

Bayan sun zauna a palon Haura ta du be shi cike da jin daɗin Kasancewa tare da shi ta ce "Sir ina so yau muje gurin Daddy tare da kai kuma ka tabbatar masa da cewar zaka aure ni, kuma ka bashi hakuri akan abun da ya faru wancen lokacin da baka zo ba?" Ta faɗa ta na shigewa jikinsa. Habib ya amsa da sauri kamar mai tsoro. Ya ce "Zan bashi hakuri kuma ba zan baro gidan ba sai da alƙawarin auren mu" ya faɗa cike da shauƙin jinta a jikinsa. Ta ce "Sir. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.