Skip to content

Mama ta ce "Saboda ka na sonta?" Habib ya ce "Eh Mama ina sonta kuma yau muka yi da iyayenta akan zan tura aje gidan su a tsayar da magana" Mama ta kafe Habib da ido ta rasa me ma zata ce masa, sai ta dawo da kallonta ga Nadiya da itama shi take kallo. Ta ce "Habibu Lafiya kuwa kake?" Ya amsa da cewa "Mama lafiya nake mana, me kika gani?" Kawunsa ne ya ce "A ina yarinyar take, kuma yaushe kuka haɗu da ita da har za kai nema maka aure ba tare da anyi bincike kanta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.