Skip to content

Wasa wasa, Abbakar ya gama karade maradi da yawo. Yau kwana uku, anman ko alamun Ummu babu. Gashi ko hotonta bashi, dashi hausar yan garin ba cika ganeta yayi ba. Gashi su basa jin English ma, sai Faransanci suke ji. Abin duniya, duk yabi ya ishe shi hankan, yasa yau ya yanke shawarar barin maradi zuwa wani garin.

Kasuwar Grand Marché ya fara shiga, dake nan maradin. Danyin siyayya, yan abinda ba'a rasa ba ya siya. Abinka da namiji bai wata iya siyayya ba. Ya fito ya koma unguwar da ya sauka mai suna Kawo. Acan ya bar duk. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.