Skip to content

Nigeria

Tun bayan ɓacewar Ummu da yan kwanaki, Mahfuz ya ware ya ciba da sabgoginsa. Inka dauke da daddare da yake kasa bacci, dan ko ya rufe idanunsa, ita kawai yake gani azahiri. Inka ganshi, zaka yi zaton ya mance da ita, sai dai shi kadai yasan me yake ji. Aransa daurewa kawai yake, yayin da yasaka ido sosai akan yayansa, Nasir, dan yace, "Yanzu ma, shi ya ɓvoyeta."

Shi ko bangaren Nasir, hankalunsa yafi na kowa tashi. Har yau bai dena nemanta ba. Yabi ya rame yai baqi, daman shi ba wani jikin qiba ke gareshi ba.

Gidansu Abbakar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.