Skip to content

Kai tsaye mota sukai da gawar, Muktasir da driver suka kama ma Nasir suka saka shi cikin mota, Nasir ya tsinki ganye ya maqalama mota, alamar sun dauko gawa ne.

Mahfuz ne yai ta maza ya miqe, yai waje gurin hajiyar Abbakar. Yai da take ta faman kuka, "Umma tashi muje a hada shi agabanmu dan muyi sallamar qarshe."

Ta dube shi ido jawur cikin dashasshiyar murya take magana. "Pls, Mahfuz, karfa ka fadan da gaske, ya mutu, Din ya dafa ta. "Nima ban yadda ba, gani nake kamar mafarki ne. Sedai yanzu na yadda, tunda sun tafi dashi. Ki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.