MK, RUMA & ALARAMMA
Alaramma dai sunayen wadanda suka yi interview ya fito, Sai dai babu sunanshi, Sai daga baya aka yi mishi cuku-cuku ya samu wani position, position din da bai kai wanda ya yi requesting a farko ba, wannan din ma sai da ya bi dare ya yi aiki sosai, sannan aka samu.
Wannan abu kuwa ba karamin ɓata mishi rai ya yi ba., shi ya sa ba tare da shawarar kowa ba, ya shirya zuwa Ɓurma, a wata makaranta, wacce ake yin karatu juma'a, Asabar da kuma Lahadi, ya sayi form ya cike inda yake. . .