Skip to content

19 February 2017

Farar suit ɗinta ta ɗora a saman kayan jikinta sannan ta sanya ƙaramin hijab, shi ma fari. Ta yi matuƙar kyau. Ta ɗauki ƙatuwar jakarta sannan ta manna glass fari mai ratsin zaiba.

"Honey J, za mu fita tare ne?" Ta buƙata.

Tun jiya yake sha mata ƙamshi. Ta yi lallashin duniya amma ya ƙi kula ta. Yau ma da ta tashi ta gama haɗa komai. Ta bar Atika ta ƙarasa shirya mata Umar don Yasir ya iya komai da kanshi. Bai jira ta ba, ya yi breakfast ɗin shi. Gaisuwarta ma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.