Dare ya tsala sosai, babu sauran hayaniyar jama'a sai na dabbobin da dare ne lokacin shawagin su. Kamar yadda Bahaushe ke faɗi, 'Dare mahutar bawa idan lokacin ka ya yi dole a tare ka, idan kazo dole komai ya samu akasi.' A wannan lokacin akasarin mutane sun yi nisa a cikin bacci, sai ƙalilan da wani uzurin ya hana su runtsawa, a cikin wanɗanda ba su samu damar runtsawa a wannan dare ba har da Al-Mustapha.
Yana kwance a kan tsohuwar tabarmarsa, ɗakin da ya ke ciki babu girma sosai, babu wasu tarkace a. . .
Dan ALLAH ina so a saka ni cikin wani group din littattafai
Ki yi min magana a WhatsApp 08106190660