Skip to content

LITTAFI NA DAYA

Zaune take a gaban mudubin, jikinta sanye da doguwar riga ta material mai fari da purple mai haske a jiki. Hannunta riƙe da ɗankwali purple da take ɗaurawa akanta. Turaruka ta ɗauko kala biyu tana feshe jikinta da su. Duk da kyan da ta yi bai hana damuwa bayyana a fuskarta ba. Idan aka ce ta faɗi yadda ta yi rayuwa a wata ɗayan nan a cikin gidan Rafiq ba zata iya faɗa ba. Komai zuwa yake yana wuce mata, hannu ta sa tana dafe ƙirjinta, wajen zuciyarta da yake mata zafi kamar zai kama da wuta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

4 thoughts on “Alkalamin Kaddara 1”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.