Skip to content

Wani wahaltaccen bacci ne ya ɗauke shi, ƙarar wayarshi ta tashe shi, buɗe idanuwa ya yi bai ko motsa ba balle ya cirota daga aljihu, kanshi ciwo yake kamar zai rabe biyu, agogon ɗakin ya kalla, ko waye ya kira wayar ba ƙaramin kyauta mishi yayi ba don lokacin Sallah ya yi, yana jin ana kira a ƙaton masallacin da ke nan cikin gidansu. Alwala ya je yayi ya fito yana jin wayar taci gaba da ringing ya cirota daga aljihunshi ya duba, ganin Samira ce yasa shi jefa wayar kan gado yana fita zuwa masallaci abin shi. . . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.