Skip to content

Asibiti suka wuce su dukan su, yanayin jikin Altaaf ɗin yasa likita ya ce sai ya riƙe shi kwana ɗaya. Ruwa aka ɗaura mishi, kasancewar su dukansu basu ci komai ba yasa Wadata fita don ya siyo musu wani abu da za su ɗan ci. Ammi ma fita ta yi zata siyo katin waya. Daga shi sai Barrah aka bari a ɗakin, don sai da suna hanyar zuwa asibiti ne ma ya tuna ya ganta tun da suka fito ofishin 'yan sanda a Kinkiba. Bata dai ce mishi komai bane ba. Yanzun ma wani irin kallo take mishi da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Alkalamin Kaddara 31 ”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.