Bissimillahir Rahamanir Rahim
“Acikin babban birnin kano, wanda ke cikin birinin babban yanki wato Nigeria. me dauke da mutane Kala kala yare iri iri masu al'adu daban daban. Mafi yawa daga cikin su musulmai ne kuma hausawa ne, da ma mabiya addinin maban-banta ra'ayi”.
Kano kasace babba daga cikin manyan yankuna mafiya girma acikin Nigeria.Duk wanda yasan garin kano, yasan cewar sun tara kabilu kala kala wadanda suke zaune a cikinta, mafi yawansu daga ciki hausawa ne
Haka kuma garin kano garine mai albarkatun kasuwanci kala kala. Basu da rena sana'a duk kaskancinta hakan yasa. . .
MashaAllah
It’s getting interesting 😍
How can I get to the next chapter…?