GODIYA
Bismillahirrahmanirrahim!
Godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da aminci su tabbata ga Manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W) ina godiya ga Ubangiji da ya bani dama na rubuta wannan labari har na wallafa, godiya ta a gare shi, babu missaltuwa.
DOMIN MAHAIFIYA TA DA YAN'UWA NA
Ina alfahari da ke Mahaifiya ta, bani da kamarki, dukkan abinda zan samu a duniynnan dalilin addu'ar ki ne, kin yi mini komai, Allah ya biya ki da gidan aljanna! da ya yan'uwa na, waɗanda suka bani goyon baya suka karfafa min gwiwa, ina. . .