"Mtss! Ina ga hakan zamuyi insha Allah gobe zamu fasa, dan wallahi ba ƙananan kuɗi nake buƙata ba, a hanunsa, jiya wannan ɗan iskan Alhaji Atiku Naira ya kirani wai mu haɗu a hotel."
Murmushi Amnat ta saki tare da cewa.
"Za kuma ki samu domin kuwa ko duka dukiyar sa kikace ya kawo miki zai kawo babu musu, ai kinsan aikin malam, kinje hotel ɗin ne.?"
Kanta Nafeesa ta ɗaga alamun eh.
"Naje ina ga ban dawo gida ba ma sai 10:30pm kinsan dawowata har Baba ya dawo, da sanɗa kamar munafuka haka na. . .
Great