Skip to content

Da misalin sha ɗaya da rabi na rana wayar Inna Jumma tayi ringin hanu tasa ta ɗaga tare da karawa a kunnenta tana Sallama daga can Hafsa ta amsa da.

"Wa'alaiku mussalam, sannu Inna, sunana Hafsa daga gidan su ABLAH nake Umma ne ta bani wannan numbern tace idan nazo na kira saboda security sun hanani shigowa."

Murmushi Inna Jumma ta saki tare da cewa.

"Ayya to bara na turo Ablah sai ku shigo da ita."

Da to ta amsa ta katse kiran, Inna Jumma Ablah ta kwaɗawa kira jin shuru ya sa ta tashi ta leƙa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.