Skip to content

Faruq dake zaune cikin Office ɗin Daddy yana aiki ne yaji ringin ɗin wayarsa dubansa ya kai ga wayar Maimuta murmushi ya saki tare da sanya hannu ya ɗaga kiran.

"Hello! Maimuta ya akayi?"

Daga can Maimu tayi gyaran murya cikin ɗan shashsheƙar kuka tayi magana.

"Yaya Faruq akwai matsala."

"Matsala kuma Maimuta, wacce irin matsala ki nutsu kimin bayanin meke faruwa?"

Cikin shashsheƙar kuka Maimu ta sanar dashi dukkan abinda ke faruwa tsakanin Haidar da Al'ameen, kusan suman tsaye Faruq yayi domin kuwa koda a cikin mafarki bai taɓa zaton akwai abinda zai shiga tsakanin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.