Skip to content

"Ihsan! Ihsan! Ihsan! Wai ina Yarinyar nan ta shige ne, tun ɗazu ina kira shuru?"

Aunty Amarya tayi maganar tana fitowa falo, Ladiyo ta samu tana goge daining ce mata tayi.

"Ladiyo ina kika gane min ihsan ne?"

"Ehh ɗazu naga sun fita da Afnan."

"Sun fita da Afnan kuma ita Afnan ɗin fita tayi bata sanar dani ba, Maimu ma ta sanar dani zata fita bare kuma Afnan, hmmm! Afnan ta raina ni."

Tayi Maganar tana zama tare da jan tsuka, Daddy ne ya sauƙo yana cewa.

"Amarya wai ina yaran nan suka shiga ne naji shuru banji. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.