GARGADI
Ban yarda wani ko wata su juya min labari ta kowace hanya ba yin hakan zai sanya a fuskanci hukunci
SHIMFIƊA
Kaina a ƙasa ban iya cewa komai ba illa sharar hawaye da nake ta faman yi Ina sharewa wani na daɗa biyowa kumatuna, sai da ya gama zazzagemin kwandon masifa da cin mutunci sannan ya juya kansa.
"Kai kuma sokon banza sokon hofi ka ci gaba da zama haka tana rainaka kana zubarda girmanka a idonta tana taka ka tayi yanda takeso ka cigaba da sa mata ido."
Ya sake juyowa kaina a fusace kaman zai. . .