"Karka mun komai don Allah ka ga bana da lafiya."
Adeel ya ce, "Just Once, koda daga yau ne kadai don Allah zan iya rasa raina nake ji, ni nasan me nake ji,na Tabbatar da cewa yau in har ban samu damar nan ba sai dai in rasa raina."
Gaaji ta fara kuka.
Tana kara rurrufe jikinta.
"Ke halali nace, ba zan iya aikata abun da ba daidai ba ga wasu matan waje, Ki ba ni hakkina kada ki cutar da rayuwata." Ya fada cikin wata irin Galabaitacciyar murya, Idanunsa sunyi jajawur.
Yana kara matsawa gareta ta ture sa. . .