Skip to content

Hakan yasa Sarkin Fada saurin fita yana yekuwa.

Gabaɗaya aka taru kan Mai Martaba.

Fulani Babba kasa jure ganin hakan tayi tana zuwa ita ma fadi sumammiya.

Cikin damaucewa Uwar Soro ta kira Adnan ta sanar da shi kan lallai yazo.

A ka kira Dr Habib wanda yake babban likita ga masarautar.

Dr Habib na duba Mai Martaba ya girgiza kai tare da fadin, "Banjin cewa akwai sauran numfashi tattare da shi, sai dai hakuri tare da fatan Allah ya gafarta masa."

Sai a lokacin Fulani Kilishi ta fada gabansa tana jijjigasa cikin muryar kuka, "Kar ka yi mana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.