Skip to content

Marin ya shiga jikinta sosai sai da taji canji tun daga kwakwalwar kanta har kafa, wani guntun suma ne ya risketa take hannunta rike da kumatu ban da hawaye ba abun da take kwalalarwa, tuni fuska ta damule da hartsin majina da hawayen dake artabu, tsigan jikinta duk ya tashi daga nesa ana iya fahimtar cewa ta shiga wani yanayi da ya firgitar da ita.

Adnan ya ce, "haba Prince? Wai me yasa kake yiwa yarinyar nan abubuwan da basu kamace ta ba, don kawai ta rike ka sai ka mareta?"

Prince Adeel Muhammad Rohaan Idanunsa sun fito sosai wanda. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.