Shopping Cart

Close

No products in the cart.

Jawaheer | Babi Na Tara

Reading Time: 11 Minutes << Previous Cilli tayi da bargon da ta ƙudundune ta rugo falo kamar mahaukaciya. Wayarta ta ɗauka jikinta na kyarma, ta kira mahaifiyarta. “Mom, Mom Mujaaa…hee…d zai zo ya kashe Dad, da Alhaji Musa. Walh kashe su zai yi. Mom lokacin mutuwata tayi, yau na shiga uku.” Iya gigicewa mahaifiyar ta gigice, ganin Jawaheer ba […]

Jawaheer | Babi Na Takwas

Reading Time: 8 Minutes << Previous  Jawaheer ta ɗago a razane cikin kuka, harda shessheƙa ta dubi yadda Jabir idonsa suka sauya saboda kuka, ta ce”Sun kashe Nayla? Nayla ta mutu?” Gyaɗa kansa kawai ya yi, ya cigaba, “A lokacin ne muka ƙaraso, kowa ya kalli gawan Nayla baya iya sake kallo. ‘Yan sanda suka ɗauki Mujaheed da Umma […]

Jawaheer | Babi Na Bakwai

Reading Time: 12 Minutes << Previous Yau garin an tashi da sanyi, don haka dukkan su suna sanye da kayan sanyi, suka kama hanya domin shiga ƙaton kanti domin siyan abubuwan da basu da shi. Sun yi nisa wajen siyayya, Mujaheed ya ji muryar wata tana cewa, “MD idonka kenan?” Waiwayowa ya yi, tare da murmushi. Nayla tana gefensa […]

Jawaheer | Babi Na Hudu

Reading Time: 7 Minutes << Previous “Jawaheer zan gaya maki wacece Nayla, amma zan jira inga iya haƙurin ki, zan tsaya induba shin da gaske kina son Mujaheed? Kiyi haƙuri Mujaheed zai dawo gareki, zai zama tamkar ke kike sarrafa shi. Ni zan wuce.” Jawaheer ta kasa magana sai hawaye da ke bin idanunta. Tana son ta ce a […]

Jawaheer | Babi Na Uku

Reading Time: 5 Minutes << Previous A lokacin da Mujaheed ya yi hatsari, a wannan lokacin zuciyar Jawaheer ya buga da ƙarfi, ta dafe wurin tana Salati. Mom ɗinta ta riƙeta tana tambayarta lafiya? Cikin rikicewa ta dubi mahaifiyarta, ta ce “Na shiga uku Mom, wani abu ya sami Mujaheed, Mujaheed yana cikin matsala. Walh akwai abinda ya same […]

You cannot copy content of this page.