Skip to content

Author

Meenal 3
Dr. Bakori ne zaune a tsakiyar famili ɗin na S.S Bakori. Yaso ƙwarai ayi masa faɗa kamar yadda ya zata, amma sai mahaifinsa Alhaji Sudais ya dube shi da kula... Read more.
Meenal 2
Ruwa ya dinga kwarawa kansa a cikin ɓoyayyen hotel ɗin da ya yi wa kansa masauƙi. Hakan ya gaza samar masa da natsuwa. Kalaman Meenal ya fi fasa aurensa zafi... Read more.
Na Kamu Da Kaunar Matacce 1
Tun bayan shigowarsu garin Kaduna take cike da faɗuwar gaba. A lokaci guda ta dinga baiwa idanunta abinci, musamman yadda ta ga garin ya sauya mata, ba kaman l... Read more.
Meenal 1
Akwai tarin kalubale a cikin kowacce rayuwa. Akwai nasarori akwai kuma akasinsa. Haka zalika a cikin wannan duniyar akwai mutanen kirki akwai kuma na banza. Kam... Read more.
You cannot copy content of this page.