Skip to content

Gidansu Zubaida

"Hello, Ahmad" Zubaida ta faɗa bayan ɗaga wayar ɗaya daga cikin samarinta. "Sai yau ka tuna dani?"

Ahmad ya yi murmushi sannan yace "wanda aka manta shi ake tunawa, ke kuwa ban manta da ke ba ballantana in tuno ki; Kawai dai yanayin aiki ne sai ahankali shiyasa ki ka ji ni shiru.

Zubaida ta ɗan juya idanu sannan tace masa "kullum dai haka ka ke faɗa amma sai a jika shuru kamar an aiki bawa garinsu, kasanfa daga cikin farillan soyayya akwai kulawa da kuma damuwa da juna."

Ahmad. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.