Tunda na fara aikin jarida ban taɓa haɗuwa da labari mai ruɗani da rikitarwa kamar na Baba Dattijo ɗan bursin ba. Ana zarginsa da kashe mutane har biyu a tsahon shekaru 31 a rayuwarsa.
Farkon hirarmu da shi ranar wata Asabar ne da safe, Sha-shida ga watan Janairun 1999, a gidan yarin Kurmawa da ke Kano;
Bayan mun gaisa mun ɗan yi hirar rayuwar gidan yari da shi da yadda lamura su ke, sai na karkato zuwa abin da ya kawo ni wajensa, wato labarin yadda ya tsinci kansa a halin da ya ke ciki. Nan. . .
Muna jira
muna sauraran ku
Ai kuwa za mu so jin ci gaban wannan labari na baba Dattijo Dan Bursin. Allah ya ƙara hazaƙa.
#haimanraees