Ta'aziyyar Dilip Kumar
Da sunan Allahna mai girma
Wannan da ya yo mu mai rahama
A wurinsa gafara muke nema
Mun yarda da kai babu tantama.
Tsira da aminci mai girma
Ga manzon mu mai girma
Wannan da muke yi wa hidima
Duk wanda ya so ba shi nadama.
Kwana dai in har ya ƙare
Tafiya ba wanda zai kare
Ba 'ya'ya ba matan aure
Hakanan ranka za. . .
Allah ya jiƙan shi.
Amin.
Allah ya gafarta masa.
Amin.