Skip to content

"Wallahi ƙarya kake Habib, baka isaba ka hanani zuwa bikin ƙawata dole ne inje duk wani tsoratar dani da kake akan kar inje."

Miƙewa yayi a fusace.

"Ke harni zaki kalla kice ina maki ƙarya, to in har kika bar gidan nan bada yawuna ba kuma duk abinda ya biyo baya kada ki kuka dani ki kuka da kanki."

"Oho dai! Tafiya ce ko kana so ko baka so sai nayi, yardarka da rashinta kai suka dama banga wanda ya isa ya hanani tafiyar nan ba."

"Haka kika ce? To Basma jeki zaki gani, sai kinyi nadama kuma kada. . .

This is a free series. You just need to login to read.

5 thoughts on “Bakar Tafiya 1”

  1. Lallai wanan tafiyar akwai darussan a ciki mai tarin…oh basma da Salman da Rabson sune tantiran yan air su tafi ba tare da Albarka ba,
    Kar dai wanann tsohuwar fa Aljana ce lallai Salma zata gane kurenta…
    Oh babi Da Ja’afar Allah ya kare ku kune kawai na ƙwarai….

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.