Ahankali iskar da ta kwasosu ta fara lafawa.
Tare da 6acewa 6at! Tamkar bata ta6a wanzuwa ba.
Hannu Jafarne ya fara motsi, idanunshi suna ƙoƙarin budewa, samun kanshi yayi da furta, "ALHAMDULILLAHILLAZI AHYANA BA'ADA MA AMATANA, WA ILAIHINNUSHUR"
Kanshi daya ji yana barazanar tarwatsewa ya dafe yana Ambaton "INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJIUN, ALLAHUMMA AJIRNI FIYMUSIBATI WA'AKLIFINI KHAIRAN MINHA Ya ubangiji ka kawo mana ɗauki akafitar damu daga wannan musiba."
Dubanshi yakai inda su Basma ke kwance basu san mike faruwaba.
Abinda idanuwanshi suka hasko mashi ya sanyashi idan miƙewa daga kwanciyar da yake yayi saurin. . .