Skip to content

Ganin sun tserema Nura ya sanya Mandiya faɗuwa ƙasa tana maida numfashi.

Dafe ƙafarta dake yi mata raɗaɗi tayi."Wayyoh ni Mandiya na bani na lalace, yanzu shikenan nima Horror zani zama."Sauran maganar maƙalewa tayi saboda kukan da yaci ƙarfin ta.

Matsowa sukayi fuskokinsu da matuƙar tausayi suna mata sannu.

Ƙafar suka kallah, abin mamaki jinin dake zuba ya tsaya, wurin yayi wani irin green da baƙi.

Su kansu sun san nan da lokaci ƙanƙani itama zata zama Horror.

Allah sarki Jafar duk halin tsananin da suke ciki zuciyarshi tana wurin Biba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Bakar Tafiya 6”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.