Skip to content

Ihu Basma keyi tana naiman agajin su Jafar.

Lokaci guda ƙwalwarta ta fara tunano mata inda Ammar ya basu addu'a insun shiga bala'i.

"LA'ILAHA ILLAH ANTA SUBUHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIMIN."Basma ta furta da ƙarfin gaske.

Tsunsun jiyayi kamar ya ta ɗauko garwashin wuta, bai bata lokaciba ya sakota ƙasa shida sauran ƴan uwanshi suka bace bat! Kamar basu ta6a wanzuwa a wurinba.

Duk da buguwar da Basma tayi sanadiyyar faɗowar da ta yi amma haka ta miƙe tana gudu tana ɗingishi.

Tun kafin dare yayi sosai suke gudu har saida duhun dare ya raba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.