Skip to content

Tana saukowa ta fita aguje ta d'auki key d'in motarsu da ke ajiye saman teburin malam Isah ta bud'e gate da kanta ta je da sauri ta fad'a mota. Ta jawo ta da k'arfi ta fice gidan sai jin k'arar tashin motarta aka yi, Mummy ta k'ara sautin Kukanta, saboda ta kasa jure abin da yake damun zuciyarta, don tun fitar Munawwa zuwa wurin Daddy ta fara kuka saboda tsananin tausayin rayuwarsu dukansu, tun daga kan Daddyn har Munara da ita kanta Mummyn tare da Munawwarar, wanda ta fi alak'anta komai akan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Bakon Yanayi 16”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.