Skip to content

Babu zato idanuwansu suka hango musu dank'areriyar motar sai k'yallin sabunta take yi, jikin Munara har tsima yake yi yayin da ta isa wurin ta fara shafa motar tare da fad'in

"Wowwww!"

Ta k'are maganar tana bud'e motar jikinta har rawa yake yi ta shiga ta zauna, farin ciki bayyane a kan fuskarta saboda yadda kyawun motar ya tafi da ita.

Mummy kanta motar ta burge ta sosai amma zuciyarta cike take fam da tunanin ta inda motar ta fito. Don ko fuskarta ba ta b'oye mamakin da take yi ba, har ta isa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.