Ya Allah abinda muka fad'a daidai Allah ka k'aramana fahimta abinda muka fad'a ba daidaiba Allah ka gyaramana.Wannan littafi labari ne me salo daban-daban labari ne me d'auke da izza mulki girman kiyayya rashin tausayi zalunci da kuma madarar soyayya.
Bismillahir Rahmanir Raheem.
*****Wani fillin jirgin sama ne na garin Abuja wani jirgi yasauka abinda nafara gani shine wani haɗɗaɗen matashin saurayine me jini a jiki ya fara tako wa yana sauka tundaga samansa harƙasa nakare masa kyakkyawane ajin farko. Farine yana da kewayayyiyar fuska da saje idanunsa manyane yanada faffa. . .
Allah ya ƙara basira sister
Allah ya ƙara basira Meerat