Skip to content

A zahiri na tsorata da jin muryar wannan badakare, amma sai na dake don bai kamata in zama matsoraci ba, ni ne fa Haidar! Sai dai kuma bana so in yi abin da zai ɓatawa Sarauniya Nadiya rai. Saboda haka ya zama dole in yi wani abu.

Maimakon in firgice ko in ji tsoro in duƙa in yi gaisuwa a ruɗe, kawai sai na dake, na yi murmushi sannan na ɗan yi taku uku zuwa gaba inda za'a fi ganina da kyau na fuskanci mai maganar na fara magana cikin raha ina cewa, 

"Haba mana bijimi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

21 thoughts on “Birnin Sahara 5”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.