Faɗaɗa fara'ata na yi, "Sannu da zuwa" Cikin fara'ar ita ma ta amsa min. Jin muryar ta yasa nayi saurin cewa "Idan ban yi kuskure ba Ina ganin Khausar ce a gaba na." Lallausan murmushi ta saki "Of course" Cikin zumudi na miƙe dan kawo mata abin motsa baki.Hira sosai muka shiga yi, tare muka yi sallah, na kawo mana abinci, mun kammala ci ba ɗaɗewa ta ce, "To ni fa zan yi ta yan mota." Ɓata rai na yi, "Ni ina ce wuni sosai za ki yi min." Ta ce ,"Ki yi. . .
Hmmmmm. Lallai akwai cakwakiya kenan. Muna biye.