Skip to content

Tana buɗe baki sai cewa tayi, "Ai duk kuma halin da kika samu kanki, laifinki ya fi na shi yawa." Saurin dubanta na yi kyawawan idanuwanta ta watso min, "Ke yanzu kamar wacce ta fito daga dawa, kin yi karatu dai dai gwargwado, wanda za ki laƙanci rayuwa, amma bai maki amfani ba, Aurenku kin san yanda aka yi shi, gari ba zai waye ba ki yi wanka da kwalliyar ki me ban sha'awa, ki je falon ki jira shi. Yana fitowa ki gaishe shi, Ah ah sai ki wani ƙunshe a ɗaka in ba shi ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Canjin Bazata 8”

  1. Ah to! Gaskiya dai ya kamata mata su gyara, don bazai yiwu kina nan kullum jiya iyau ba kuma kice wai dole sai shi namijin ne zai zo ya neme ki, mazan yanzu ba irin na da ba ne.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.