Skip to content

Misalin karfe biyar da rabi na yamma, muna kitchen tare da Aunty, abincin dare muke hadawa, lokaci daya kuma ina ba ta labarin abin da ya faru dazu.

Dariya take yi sosai, wanda ni ma nake taya ta lokaci daya kuma Ina shafa kumburin da ke goshina, knocking din da aka yi ne ya sanya mu dakatawa, lokaci daya kuma na nufi kofar.

A tsorace na ja baya lokacin da na bude kofar na ga Ya Azeez da Ya Naseer tsaye, jikin Ya Azeez duk jini, ga bandage a dantsen hannunsa na hagu, sai nevy blue din shirt din Shi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.