Karon farko da Ya Azeez ya daukar min abu na ji zafi har da kuka, sai da na gamsar da kaina da kaina na yi kuka, sannan na mayar da akwakun a kan mirror, tare da addu'ar Allah Ya yanke mishi wannan hali na dauke-dauke da yake fama da shi.
Su Aunty basu dawo ba sai magariba, zuwa lokacin tuni na gama abinci, na kara gyara falon
Bayan ta natsa cikin daki ne na kai mata abinci, loma biyu kawai ta yi ta fara amai, halin da take ciki sai na fara jin haushin cikin, da kyar ta. . .
Ina lada a kiwon kare kam? Ai sai dai zunubi, Allah ya yafe musu da masu kiwon kare irin su, ya yafe mana kura-kuren mu wanda muka sani da wanda bamu sani ba kuma. Amma ba wani fa’ida a ajiye kare a gida indai ba gadi zai yi maka ba. Ni ba abinda yake bani takaici a zamanin nan irin yanda aka yi normalising ajiye kare a gida, ‘ya’yan musulmi su rika rungume kare abin kyama, so disgusting.