Skip to content

"Maryam! Maryam!!" Haka Aunty ta shiga jero sunana lokaci daya kuma tana knocking kofar da karfi.

Cikin sanɗa na karaso wajen kofar, a hankali na murza key din tare da bude kofar, na ja baya hade da kallon Aunty wacce hannunta ke rike da wuka

"Ya ji miki ciwo?" ta yi tambayar idanunta na yawo a jikina.

Kai na girgiza alamar a'a

Shigowa ta yi dakin sosai, tana fadin "Oh ni Aishatu, Ya, zan yi da wannan yaro? Allah me na yi maka?"

Ta kai karshen maganar cikin sakin kuka, wannan ya tabbatar min da hankalinta sosai ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.