Skip to content

Lokacin da suka shiga falon Aunty Hauwa cike yake da yan'uwa, ana yi wa amarya kwalliya, can wajen gidan kuwa kida ne ke tashi tare da hayaniyar mutane.

Kallo daya za ka yi wa Aliyana wacce ta koma Aliya a yanzu ka fahimci ita din kyakkyawa ce, doguwa ce mai dan jiki, kyakkyawan gashinta ya sauka har tsakiyar bayanta, yadda ya sirka da ja, sai ya karawa kyakkyawar zagayayyar fuskarta kyau.

Shadda ce a jikinta coffee color, kalar da ta haska farar fatar ta, da dankwalin shaddar ake nada mata goggoro, sai ta fito sosai ta yi kyau duk. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Daga Karshe 33”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.