Skip to content

Tun da Zainab ta amsa kiran Fatima, ba ta bata lokaci ba ta taho gidan.

Ba ta yi tunanin jikin Fatima ya yi zafi haka ba, dalilin da ya sa kenan ta ce Fatiman ta tashi su tafi can gidan Aunty Lami, amma fir ta ki zuwa.

Sai Zainab din ce ta debi jininta, ta tafi da shi can lab, sannan ta taho da duk wasu magungunan da ta san yana da alaka da ciwon Fatima.

Bayan ta iso ba ta bata lokaci ba ta sanya mata ruwa, tun Fatima na jin buruntun Zainab na gyaran dakin har bacci ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.