Skip to content

Take wuta ta dauke mata, yayin da wani kunci ya ziyarci zuciyarta. Ta zubawa strip din ido kamar wacce ke jiran ganin canji.

Can kuma ta ce "Ciki! Allah ka san abin da ke zuciyata, wani yana nema bai samu ba, ni kuma ka ba ni, amma a wannan lokacin Ya Allah ina bukatar hutu." kamar mai koyon tafiya ta ja kafafunta zuwa kan katifa ta fadi yarab, hawaye masu dumi suka biyo bayan faduwar tata.

Tsawon mintuna talatin tana kukan, kafin daga bisani ta janyo wayarta, ta rubuta "Ciki gare ni, kuma ni cirewa zan yi." ta tura sakon. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.