Misalin karfe biyar na yamma ya iso, duk lokacin da ta jima ba ta gan shi ba, ta kan ga ya canja a lokacin da ta sake ganin sa
Kamar yanzu ma sanye yake da shadda brown color mai haske, dinkin ya zauna a jikinsa, hularsa hade da key don motarsa rike hannunsa, daga yadda yake tafiya zai shaida ma a gajiye yake.
Shigowarsa ta yi daidai da cika tsakar gidan da kamshinsa mai dadi.
Kasancewarsa dogo sosai, kibar da ya yi sai ta kara masa kyau sosai, fatarsa a goge kamar yana kwana a cikin inji.
Ba ita kadai. . .
Abin da mama take yi I don’t think is right, ya kamata tana dubawa tana wa Fatima maganan gaskiya, Ina goyon bayan Fatima din wannan karan amma dai ya kamata mama na fahimtar da ita kurakuran ta kuma ta sahirta wa Mustafa.
Ai ko Mama ba ta goyii bayansa ba yana supporters