Skip to content

Shigar sa tsakar gidan ya samu sai famar dambarwa ake, tare da cacar baki, MAI KANTU ta dage sai famar lailayo ashar take tana makawa yayin da FANNA take maida mata da zagin, da yawa daga cikin mutanen gidan sun fito sunyi carko-carko suna kallon faɗan, Doctor tsayawa yayi turus yana kallon su cike da ɓacin rai, wani irin mungun kallo yake jefawa ƙanwar tasa FANNA da ta tsaya harta biye wannan Yar barikin marar mutunci Iya mai kantu, cikin tsawa yace.

"Keee!!! FANNA maza zoki bar nan ko kuma na ƙaraso na taka miki wuya a wajen. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.