Skip to content

Dukkansu basu sake cewa uffan ba, har suka iso gida. Abba yana zaune a falonsa ya ɗaga kai domin ganin wanda ke masa Sallama. Shiru ya yi ya kafe su da idanunsa, yana nazarin Irfaan. Kamar ba zai yi magana ba, sai kuma ya ce,

"Me ya sa ka ɗaukota?"

Irfaan ya ɗan sosa kai ya ce,

"Abba yanzu ma da naje kuka na sameta tana yi."

"Cewa na yi me ya sa ka ɗaukota? Amsa kawai na tambayeka ba bayani ba."

Ya kasa magana sai sunkuyar da kansa da ya yi. Ihsaan ta ƙaraso wurin Abba ta durƙusa. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.