Skip to content

Rage gudun motar ya yi sa'ilin da suka iso kusa da babbar kasuwar, nan gefe guda can da bai da wadatar mutane ya faka motar gami da waigowa yana dubanta. 

"Ɗauki ki saita minti goma kacal, ki ɗaure shi a kwankwason ki, yadda da mun shiga tsakiyar kasuwar zai tashi. Ko ni zan ɗaura miki in cika ƙa'idar Imam?" Ya furta yana mata wani shu'umin kallo.

"Zan so hakan, amma zan iya." Ta furta tana kaɗa masa manyan idanuwanta. Salon Ya dake shi, dan haka cikin  rawar baki ya fara magana.

"Wallahi ban so. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.